Sautul Hikma Radio wani reshe ne na sashin adireshin yanar gizon na sautulhikma.com, an kirkiri rediyon don kawo muku shirye-shirye managarta da karatuttukan Maluman Sunnah a saukake.
Muna Shirye-Shirye Kamar Haka:
Wa'azozi daban-daban
Karatun kur'ani mai girma
Shirin fatawa da amsoshin tamboyoyi
Tarihin malumai da magabata
Tafsirin ramadan
da sauransu.
Ku kasance da Sautul Hikma Radio domin amfanuwar kanku, iyalanku da sauran yan uwanku ta fuskar addini.
Sautul Hikma Radio, Karatuttukan Maluman Sunnah a Saukake!